Promote Your Music/Video
Join Our WhatsApp Group For UpdatesClassiQ - 'Hau Pa' + Lyrics

Description: Captain Sama's Jam
Size: 3.48 MB
Duration: 00:03:15
Artist: ClassiQ
Album: Sarki
Views: 8302
Downloads: 3518
Added On: Feb 09, 2016 at 08:03
Lyrics:
INTRO

Bad Girl X2
Watcha gonna do
Watcha gonna do when i come for u X2 (X2)

VERSE 1

ClassiQ
Yamma yayi na fito in huta
Lokacin rana yayi sanyi kaman ruwa a buta
Kananan yara na ta tumble a titi
And as usual makwabta na gulman princes da titi
Abokina MAFIX yana wanke mota
Ni kuma daidai na saya sabon toyota
Ba'a dade ba sai Femi Knight ya mun waya
Wai turarensa ya kare muje mu saya
Kai Sai na shiga na yi wanka na ci gaye
Fresh boy, fly, maye
Ya zo ya dau keni muka je shoprite
Daidai Muna kofan shiga I just sight
Wata fine girl wallahi tayi
Irin matan dake sa maza a layi
Ina ta tunannin mai zance mata
Kawai sai na je kusa da ita nace mata

CHORUS

Baby hau fa hau fa
Ya aka yi captain sama ya shigo gari X4

VERSE 2

Sai na tambayeta sunanta
Sai tace wai tana tare da kawayen ta
Sai nace mata ai da na gan ki sai na gigice
Shi ya sa na jawo kusa inyi bincike
Kai Sai tace mun sunan ta Aisha
Sai nace Aisha Omo baby you fine sha
Suffan genevieve Gaskiya kunyi kama
Baby you gat me high kaman waka na sama (sama X2)
Sai tayi murmushi
Fuska walkiya kamar ruwan eligushi
Nasan na kashe miki lokaci kar kiyi fushi
Amma Ina hanyar KFC me za ki ci?
Oh! Ko kina son kiyi take away
Gaskiya you take my breath away
Not to brag but mutan arewa naji dani
Ki zo muje ko Kano ko Abuja ki gani

CHORUS
Baby hau fa hau fa
Ya aka yi captain sama ya shigo gari X4

OUTRO

Che All Classiq anything
You and your friends can go and order anything
Nifa bani dulling
Inkin bini yanxu tuni zamu fara balling
Trips to overseas
Range rover, Ferari, Kiss babe
Ammaaa wallahi kar in miki karya baby sonki kawai nake banida komai

CHORUS

Baby hau fa hau fa
Ya aka yi captain sama ya shigo gari X4

Comment Form is loading comments...

RELATED MUSIC


CATEGORIES

Videos Videos
Music Music
Movies Movies
Android Android Zone

LIKE US ON FACEBOOK
About Us | Disclaimer | Privacy Policy | Nigerian Movies

FacebookTwitterInstagram