Promote Your Music/Video
Join Our WhatsApp Group For UpdatesMorell - 'Aure' + Lyrics

Description: The 13 tracks project was released under his Nordan Ortty Music imprint. For fans and music lovers who had been waiting for the album, it is fair to say that it’s been worth the wait.

The project boasts production credits from exciting new producers like Doubz, Dhecade, Brace, Danja and features Mavin Records Di’ja.
Size: 4.85 MB
Duration: 00:04:11
Artist: Morell
Views: 5254
Downloads: 2459
Added On: Aug 27, 2015 at 08:43
Lyrics:
Yaya na zo na gan kanwar ka
Ya ce 'dan gata shigo da talakma ka
'ai ganin ka gidan mu ni ko nayi murna
'bara akira habiba dai tazo mu dan tautauna

'ai anso tayi auren dole
'ita kuma tace sai dai kai dole
'maza ka je ka kawo goron gida na' 2x

Yarinya zo mu je
Aure da ni da ke
Tunda Allah ya bani ke
Girl I go marry you today, today


Yarinya zo mu je
Allah ya ba ni ke
Aure da ni da ke

Allah ne ya hada ba mai rabawa
Aiye nanaye aure a dinga yaba wa
Ai ni godiya nake
A jihar soyayya nan muke
Duk matan dunya kin buge
Sarauniya da lullubi
Kuma ga goshin walkiya ta ke

For the rain I'll be your umbrella, umbrella, ela

O yarinya zo matso kusa give me love
O yarinya zo kusa I go give you love
O yarinya zo matso kusa give me love
O yarinya zo kusa I go give you loveYarinya zo mu je
Aure da ni da ke
Tunda Allah ya bani ke
Girl I go marry you today, today

Yarinya zo mu je
Allah ya ba ni ke
Aure da ni da ke

Zo mu je
Kai kai kai kai kai kai
Allah ne ya hada ba mai rabawa 2x
Nagode

Comment Form is loading comments...

RELATED MUSIC


CATEGORIES


LIKE US ON FACEBOOK


ADVERTISEMENT


Loading...

About Us | Disclaimer | Privacy Policy | Nigerian Movies

FacebookTwitterInstagram