Alhmdlh…….!!! jama’a Barkan Ku Da Warhaka, Hausawa Kan ce Komai Nisan Jifi Idan Anyi Toh Kasa Zata Fado,
Allah Da Ikonsa Ya Sake Dawowa Damu Dauke Da Sabuwar Wakar Baba Buhari Wadda Wazirin Rarara Ya Rera Cikin Kwanan Nan, Mai Suna BUHARI BAZAIYI MURABUS BA
Ai Kuwa Wannan Waka Ta Zarce Wadda Yayi Ta BUHARI YA KOMA LONDON Domin Kuwa Wannan Idan Ka Saurare Ta Sai kaji Taken Ta Ya Zarce Waccen.